IQNA - Bayan kammala tarbar shugaban na Amurka ya tafi babban masallacin Sheikh Zayed da ke kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3493259 Ranar Watsawa : 2025/05/16
IQNA - Bidiyon wani masallacin zamani da ke kasar Saudiyya mai kubba da gilashi ya samu karbuwa daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491666 Ranar Watsawa : 2024/08/09
Tehran (IQNA) Babban Daraktan Sashen Al-Azhar ya wallafa wani faifan bidiyo na wani makaho dalibin Azhar mai hazaka mai ban mamaki wajen haddar kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3488999 Ranar Watsawa : 2023/04/18